@gimbiyatv
25,200
2,826
4
2019-07-06
Gimbiya TV is an entertainment vlog that's unveiled with the intention of Entertaining Hausa people whole over the world. Our programs are as follows: 1- Hausa video songs 2- Preaches/Admonishes 3- Comedies 4- Kannywood News 5- Nashid songs 6- Global News and lots more Don't forget to Subscribe our channel for your amusement and satisfaction. For complain or suggestion,you can contact us via this email [email protected] or call 08126606870 Gimbiya TV tasha ce da aka budeta domin Nishadantar da duk wani Bahaushe da yake fadin duniya. Shirye-shiryen mu sune kamar haka: 1- Wakokin Hausa 2- Wasan barkwanci (Comedies) 3- Labaran Kannywood 4- Karatun Malamai 5- Wakokin yabon Annabi S.A.W 6- Labaran duniya da sauran su Karku manta ku danna alamar "SUBSCRIBE" domin samun shirye-shiryen mu akoda yaushe. Domin bada shawara ko kuma korafi kuyi mana message ta email [email protected] ko kuma ku kira 08126606870. Mungode!