@abdullahisbozan
2,800
0
0
2019-12-28
ABDULLAHI S. BOZA: TASHA CE DA ZATA RINGA KAWO MUKU SHIRYE-SHIRYENTA DA YAREN HAUSA. BIDIYOYI KALA DABAN - DABAN DOMIN NISHADANTARWA. FADAKARWA. ILIMINTARWA. WA'AZANTARWA. GAME DA TUNATARWA. KU DAI KU YI SUBSCRIBE KU DANNA KARARRAWAR SANARAUWA DOMIN ZA'A RINGA SANAR DAKU DA ZARAR MUN DORA SABON VIDEO. MUNGODE SOSAI.