@husnatv
5,400
1,774
4
2018-03-04
Wannan tasha tamu mai albarka za taci gaba da mazgo muku videos wanda suka shafi hausa da labarai da kuma litittafai harda ilmin waya da na computer fatan mu kuyi subscribe da comment hakan Shine cigaban mu mun gode da kulawar ku kuka sance da channel namu mai albarka AREWA TECH NEWS TV