@alidaddy1
104,000
9,259,362
550
2018-12-28
Tashar Hausa ta farko a YouTube wadda cikakken Bahaushe Ya kirkira kuma za'a dinga kawo muku sababbin tatattun Fina finan Hausa masu tsafta akwai Nishadi Mai train yawa cikin shirye shirye mu, Wanda masu kallo ba za su ji kunya ba idan suna kallo ko a cikin iyali. Sannan akwai sabon series Mai fadakarwa da Ilimamtarwa zai dinga zuwa duk sati Mai suna "BAWAN ALLAH" da yardar Allah. A.R.A MOVIES NIGERIA LTD. Daga Ali Rabiu Ali Daddy