@yakini24tv92
15,900
1,296,056
190
2021-02-08
Sunana Alhaji_k_k. Na bude wannan gidan tv Mai suna Yakini 24 TV Domin nadinga kawo muku shirye shirye masu nishadan tarwa, wa azantar, da Kuma wayar da kan Al'uma. Kadan daga cikin manyan shirye shiryen mu a kwai ingantattun labarai nagaskiya, Interview tsakanin manyan jarumai, da Kuma hira da manyan jarumai na kasar hausa. Idan kunzo karku mantada kuyi mana subscribe sannan ku Danna kararrawa mungode 🙏