@abba4ktechhausa
32,900
511,847
545
2019-10-24
ABBA 4K TECH HAUSA. Channel ne da zata na kawo muku abubuwa da suka shafi technology na zamani da koyon naura me kwakwalwa da yaren hausa, Kamar su 1.Andriod tricks 2.iPhone tricks 3.tutorials 4.unboxing 5.Aplication review 6.Computer tricks 7. Earn money online duk a yaren hausa Wannan itace tasha ta farko a arewacin nigeria wanda komai nata ze kasance da hausane. Idan kanaso ka koyi yadda zaka fara crypto trading ka join telegram channel dina domin samu free full course akai ga link din https://t.me/ABBA_4K_TECH_TRADINGACADEMY