@souleymanedanamanitv
188,000
78,848
189
2019-02-13
Assalamu aleykum en uwa na Hausa da Masu masu jin Yaren Hausa Wannan channel mai albarka a bude ta ne akan fadakarwa ilimantarwa nishadi Tarihi da Ganin yaren Hausa ya bunkasa cikin taimakon Allah da naku Wannan channel ta kuce Muna godiya sosai da' Ziyartar souleymane dan amani TV Wannan tashar abude ta ne don Farin cikin ku Muna fatan kuna karuwa da Da Muke sakawa Don karin bayani Aika muna sako ta WhatsAppm Akan wannan lambar +2279896709097 #https://m.facebook.com/souleymanedanamani/ Muna godiya sosai Inkaga munsaka bidiyon ka inbakaso ba kayi magana mucire shi inshallah Muna godiya da bamu goyon baya Allah yasa mudace ameen